Home News Yanzu-Yanzu: Likitoci sun janye yajin aiki

Yanzu-Yanzu: Likitoci sun janye yajin aiki

9
0

Ƙungiyar likitoci a Nijeriya NARD, ta dakatar da yajin aikin sai baba ta ganin da ta shiga.

A ranar Litinin da ta gabata ne dai likitocin suka shiga yajin aikin, bayan wa’adin gargaɗin da suka ba gwamnatin tarayya na kwanaki 14 ya cika.

Sun shiga yajin aikin ne saboda kasawar gwamnati wajen biya masu buƙatun su, wanda suka haɗa da kayan kariya a lokacin yaƙi da cutar Covid-19.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here